iqna

IQNA

white house
Fadar white house a Amurka ta sanar da cewa, mai yiwuwa a jinkirata shirin nan na yarjejeniyar karni zuwa wani lokaci a nan gaba.
Lambar Labari: 3483747    Ranar Watsawa : 2019/06/17

Bangaren kasa da kasa, babbar kungiyar musulmi ta kasar Amurka ta shirya wani buda baki a yammacin jiya a gaban fadar White House mai take ba ma son buda bakin Trump.
Lambar Labari: 3482737    Ranar Watsawa : 2018/06/07

Bangaren kasa da kasa, daruruwan musulmi ne suka gudanar da salla a gaban fadar white house domin nuna rashin amincewa da kudirin Trump a kan birnin Quds.
Lambar Labari: 3482183    Ranar Watsawa : 2017/12/09

Bangaren kasa da kasa, bisa ga al'ada ta tsawon shekaru kimanin 20 ana gudanar da taron idin karamar salla a cikin fadar white house amma wannan gwamnatin Amurka ta kawo karshen wannan al'ada.
Lambar Labari: 3481643    Ranar Watsawa : 2017/06/25

Bangaren kasa da kasa, Wata mata musulma da take aiki a fadar white house a Amurka, ta ajiye aikinta domin nuna rashin amincewa da salon bakar siyasa ta kin jinin musulmi irin ta Donald Trump.
Lambar Labari: 3481261    Ranar Watsawa : 2017/02/25